
Daga Karshe Masoyan A Shirin Dadin Kowa Nasir Da Stepnas Na Shirin Shiga Daga Daka
Daga Karshe Masoyan A Shirin Dadin Kowa Nasir Da Stepnas Na Shirin Shiga Daga Daka
Kamar Yadda Kuka Sani Stepnas Da Nasir Jaruman Shirin Dadin Kowa Ne Da Suke Taka Rawa A Matsayin Masoya Inda Soyayyartasu Take Matukar Burge Al’umma Wadda Ko A Kwanakin Baya Saide Akayi Ta Maganar Soyayyar Gaskiya Ta Kullo A Tsakaninsu
Saide A Wannan Karan Shafin Tashar Arewa24 Ne Da Kansu Suka Yadda Wasu Hotuna Dake Nuna Alamon Pre-wedding Picture Ne Domin An Hangin Hannu Nasir A Kafar Stepnas Inda Ake Ganin In Ba Har Pre-wedding Picture Bane Bazai Iya Dafa Ta Ba Kamar Yadda Shafin Yayi Wallafar
Kalli Bidiyan Anan
Saide Ba Wannan Ne Karan Farko Da Masana’antar Kannywood Ke Fitar Hotunan Kamar Na Pre-wedding Picture Ba Sai Daga Bisani Kuma Su Bayyana Cewar A Cikin Shirin Ne, Inda Muke Fatan In Haka Ya Xama Gaskiya Allah Bada Zaman Lafiya Ameen .