Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Daga Wajen Bikin Mutumin Da Yafi Kowa Muni A Duniya Ya Kara Auren Mata Ta Uku

Daga Wajen Bikin Mutumin Da Yafi Kowa Muni A Duniya Ya Kara Auren Mata Ta Uku

An daura auren masoyan inda suka zama mata da miji. Babu shakka suna cike da farin ciki inda suka dinga daukar hotunan da suka karade kafafen sada zumuntar zaman.

Godfrey Baguma, mai shekaru 47, yana fama da wani irin ciwo ne wanda har yanzu ba a gano kansa ba.

A shekarun da suka gabata, matarsa ta biyu mai suna Kate Namanda mai shekaru 30 ta haifa yarinya mace.

Baguma ya samu nasarar lashe wata gasa a 2002, bayan ya shigeta domin samarwa iyalansa kudi, jaridar The Nation ta wallafa.

Kafin aurensa da Kate, Godfrey yana da mata daya da yara biyu, amma auren ya rabu bayan da ta kama shi yana cin amanarta.

Ssebabi yana da ‘ya’ya bakwai. Ya samu sunansa Ssebabi bayan nasarar da yayi wurin lashe gasar zama mutum mafi muni a duniya.

Yana rayuwa a Kyawanga da ke yankin Lwengo, kuma yana da ‘yaya biyar da Kate Namande.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button