
Labaran Hausa
Daga Wajen Daukar Shirin Sanadin Kin Ne Fim Din Hanan Da Ya Hada Ta Fada Da Ali Nuhu
Daga Wajen Daukar Shirin Sanadin Kin Ne Fim Din Hanan Da Ya Hada Ta Fada Da Ali Nuhu
Kamar yadda kuka sani a satinnan ake tattauna batu kan rigimar da ta barke tsakanin jarumin Kannywood Ali Nuhu da Jaruma hanan
Saide an bayyana cewar fadan ya samo Asali ne ta sabo Shirin Fim Din da hanan ke shirin fitarwa Mai Suna sanadin ki ne Wadda a wajen Daukar Suka Sami sabanin kamar yadda zakuga bidiyan a Kasa
Kalli bidiyan anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.