Advertisement
Magunguna

Dalilai Dakesa Nonuwa Zubewa Da Kuma Cikowarsu Da Ya Kamata Mata Ku Sani

Dalilai Dakesa Nonuwa Zubewa Da Kuma Cikowarsu Da Ya Kamata Mata Ku Sani

Sannan Kuma sanin kalar shape din nononki nada tasiri wajen sanin bireziyar da ya kamata ki saya domin gujewa zubewarsu.

DALILAN DAKESA NONOWA ZUBEWA:

1-rashin amfani da bireziya
2-sa kaya damammu marasa breastcurve
3-daurin qirji
4-fito da nono ta saman riga ko bireziya
5-shan taba sigari
6-Tashin cin abinci mai gina jįiki
7-yawan tsalle-tsalle
8-yawan wanka da ruwan sanyi.
sai a kiyaye

CIKOWAR NONUWA

Wannan hadin mace tana yin shi domin nonuwanta su girma tare da cikowarsu. Abubuwan da za ki nema:

1-Jar masara
2-Farar shinkafa
3-Alkama
4-Gero
5-nono kindirmo

zaki hada jar masara, farar shinkafa,alkama da kuma gero a niko su banda surfawa sai ki tankade.ki dinga shan cokali 4 bayan abinci dare da kindirmon nonon

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan bayani game da Zubewar nono zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button