Advertisement
Series Film
Trending

Dalilin Rashin Sakin Izzar So A Wannan Satin Daga Bakin Umar Hashim

Dalilin Rashin Sakin Izzar So A Wannan Satin Daga Bakin Umar Hashim

Jarumi kuma mai dauke da wannan shiri na Izzar so mai dogon zango wanda yanzu haka suna kashi na dari 100 “Episode 100”.

Jarumi lawali Ahmad wanda anka fi sani da umar Hashim a cikin wannan shiri ya baiwa masoyansa masu kallon wannan shiri wani muhimmiyar sanarwa dangane da wannan shirin izzar so.

Umar Hashim yayi jawabi akan cewa a wannan sati babu izzar so baki Wanda sunka kawowa mutane satin da ya gabata wato episode 100.

Umar Hashim ya kara da cewa zamu je hutun sati biyu domin zare damtse wajen zare damtse domin inganta wnanna shiri tare da bunƙasa shi.

Umar Hashim yace ya samu korafe korafen masu kallo ya na yawan talla da kuma rashin dadewa a cikin kowa ne episode kamar yadda yayi bayyani a cikin wannan Faifan bidiyon.

Ya baiwa mutane hakuri cewa kamar yadda suke son gani ba haka suke gani ba to wannan daman haka fim ya gada domin kuwa shi fim labari ne.

 

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button