
Labaran Hausa
Dan kwallon kafar Nageriya Ahmed Musa da Diyarsa sun dauki hankulan jama’a a wasu zafafan hotuna da suka wallafa
Dan kwallon kafar Nageriya Ahmed Musa da Diyarsa sun dauki hankulan jama'a a wasu zafafan hotuna da suka wallafa
Kamar yadda kuka sani “Ahmed Musa” shahararran dan wasan kwallon kafa ne na kungiyar “Super Eagles” wanda ya taka leda.
Ahmed Musa ya tumbatsa a kungiyar tasu ta kwallon kafa “Super Eagles’ inda ya sami nasarori da dama da lambobin yabo.
A wata wallafa da shafin ” Focus News Hausa” suka yi munci karo da wasu kyawawan hotunan dan kwallon kafa “Ahmed Musa” da diyar sa, cikin farin ciki da annishuwa.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.