Advertisement
Magunguna

Dan Uwa Ga Sabon Hadin Maganin Kauri Da Kuma Kara Tsawan Azzakari Domin Gamsar Da Uwar Gida

Dan Uwa Ga Sabon Hadin Maganin Kauri Da Kuma Kara Tsawan Azzakari Domin Gamsar Da Uwar Gida

Yadda Ake Kara Kauri Da Tsawon Azzakari.

Kamar yadda mu ka ambata a sama cewa, masana a annan fanni sun gudanar da bincike mai zurfi kuma sun samar da hanyoyi da yawan gaske da za a iya kara kauri da tsawaon
azzakari, (Yadda za a kara girman azzakari), amma mun zabi wasu hanyoyi guda biyu dangane da wannan makala.

Mun zabi wadannan hanyoyi biyu ne kuwa, gannin yadda su ka shahara, don kuwa maza da yawa sun jarraba su kuma sun samu biyan bukata.

Dalili na gaba na zabin wadannan hanyoyi shine, su na da saukin hada wa, kuma kayan hadin na samuwa a
kowannne lokaci kuma ga su da araha.

Sabosa haka kowa zai iya hada wa a gida ba tare da wahala ba, kuma ya kara girman azzakarinsa.

Ana hada wannan maganin karin kauri da tsawon azzakari ne da abubuwa biyu kacal: su ne nama da kuma zuma.

Yadda mutum zai hada wannan magani shine, ya samu namansa marar kitse ko kuma mu ce jan nama.Sannan sai ya tanadi zumarsa mai kyau
marar hadi.

Bayan ka kammala takidar wadannan kayan hadi na ka, sai mu je ga yadda za a hada.

Tun da farko sai ka yanka naman nan yanka-yanka gwargwadon yadda mahauta ke yanka wa ma su abinci
naman sayarwa, amma zai yi kyau kar yankan ya kasance kanana sosai, sai ka soya naman, amma ka lura da kyau
kar ya kone, don gudun kar a rasa wasu sanadarai ma su muhimmmanci.

Bayan ka kammala soya naman nan sai ka zuba shi cikin ruwan zumarka da ka tanada tun da farko, sai ka adana a
mazubi mai kyau.

Kullum da dare sai ka dinga cin naman
nan yanka daya. Da ikon Allah za ka sha mamaki.

Wannan hadi an jarraba shi kuma an samu biyan bukata, don haka mai karatu ka gada za ka yi ma na addu’ar alkhairi daga bisani, in sha Allahu.

Wannan shine hanya ta farko yadda ake kara girman azzakari a saukake.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button