Advertisement
Magunguna

Dan uwa ga yadda zaka magance matsalar inzali domin kaci durin matar ka

Dan uwa ga yadda zaka magance matsalar inzali domin kaci durin matar ka

Yadda zaka magance matsalar inzali ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa, domin samin ingantaccen kuzari na har abada.

Wannan hanya zata magance maka matsalar rauni na saurin inzali da kuma dattin mara.

Abubuwan da za’a nema domin hada wannan maganin sune kamar haka: Citta mai kogo da Namijin goro.

Idan an sami wadannan abubuwan ga yadda zaku hada su:

Yadda za’a hada shine idan aka samo namijin goro sai a busar da shi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.

Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana, za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa rabin chokali sau biyu a rana, Tsawon sati 2.

Allah ya biya bukata ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button