
Domin magance ciwon sanyi mai lalata farjin Mace ga hadin maganin da zakuyi amfani da shi domin samun waraka
Domin magance ciwon sanyi mai lalata farjin Mace ga hadin maganin da zakuyi amfani da shi domin samun waraka
Matsalar ciwon sanyi tana kara yawa musamman ga Mata, sakamakon yadda suke ta’ammali da abubuwan dake haifar da ciwon sanyin, kodai a rashin sanin su ko kuma sabanin haka.
Ciwon sanyi yana matukar tada hankalin duk namijin daya kalli yanayin da jikin mace yake, kama daga kuraje, kumburi da sauran abubuwan da ciwon sanyi ya kunsa. Saboda yana saka kuraje su fesowa mace a fuska, saman farjinta ko kuma fitar farin ruwa daga farji.
Ciwon sanyi yana sanya mata fita daga hayyacinsu, haka zalika yana damunsu da kuma hanasu gabatar da ayyukansu na yau da kullum sakamakon suka, kaikayi da makamantan su a jikin fata.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
– Ganyen sanamaki
– Garin tafarnuwa
– Garin habbatus sauda
– Garin kanunfari
– Zuma
Yadda Za’a Hada Shine:
Hadin magani yana bukatar a maida hankali da nutsuwa wajen tabbatar da ba’ayi kuskure ba.
Da yardar Allah zaki samu sauki, Allah yasa mudace.