Advertisement
Magunguna

Duk macen da take jin zafi a lokacin da maigida yake saduwa da ita to tayi wannan hadin

Duk macen da take jin zafi a lokacin da maigida yake saduwa da ita to tayi wannan hadin

Jin zafi lokacin jima’i abu ne da yake buƙatar ayi bayani akan sa, domin yana sanya mata da yawa tsoro da kuma fargaba.

Hakan har yana jawowa mace taji gaba ɗaya bata sha’awar saduwar aure da mijin ta bisa dalili ko kuma saboda idan har tayi jima’i zafin nan shi zataji.

Amma kasantuwar kowanne irin yanayi mutum yake ji, babu wata fa’ida a zauna ba tare da an nemi magani ba. Shafin MISMOB yayi sannan kuma yanayin iyakar ƙoƙarin sa wajen ganin sun binciko hanyar da mace zata samu maganin jin wannan zafi yayin jima’i.

Domin haɗa wannan magani, za’a nemi kayan haɗi kamar haka :

Hatsi wanda aka surfa
Kayan kamshi
Kanunfari
Man shanu
Mazarkwaila

Bayani Gameda Yadda Zaki Haɗa ;

Zaki nemi dukkan kayan haɗin da aka ambata, sai ki tafasa su a cikin tukunya wuri guda ɗaya sai ki tace ki zuba shi a cikin abin adanawa mai kyau a riƙa sha.

InshaAllahu za’a samu biyan buƙata.

Ruman yana ɗaya daga cikin ƴaƴan itatuwa dake da alfanu ga lafiya a jikin ɗan adam, tun daga ƙarin kuzari, bada kariya daga cututtuka, taimakawa wajen narkar da abinci, gyaran fata har zuwa gyara da inganci na wasu manyan sassan jiki.

Ruman yana magungunan cututuka waɗanda suke damun al’umma kamar haka ;

.
Rage kitse wato ( slimming).
Sanƙara, ko kuma Kansa
Kare garkuwar jiki
Ciwon Mara
Cututtuka nau’in Bakteriya
Ciwon Olsa
Ciwon Asma
Mura da Tari
Ciwon Hanta
Ciwon ƙashi
Tsutsar ciki
Kaikayin Jiki

Sarrafa shi ta hanyoyi mabanbanta kesa yayi aiki a jikin mutum kamar yadda ake buƙata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button