Advertisement
Labaran Hausa

Duk Wadda Ya Kawo Inda Atiku Yace Alqur’ani Izu Tabanine Da Kuma Annabi Umaru Zaici Naira Miliyan Shida

Duk Wadda Ya Kawo Inda Atiku Yace Alqur'ani Izu Tabanine Da Kuma Annabi Umaru Zaici Naira Miliyan Shida

Majiyarmu ta samu matashin shehin malami wanda yake karantarwa inda yake rokon yan uwa musulmi a daina yiwa musulmi ƙare musamman yan siyasa inda yake cewa ka yabi naka amma kada ka aibanta na wani bisa ƙane akan abinda baiyi ba musamman a mahanga ta addinin musulunci.

shafinmu ya samu faifan bidiyo na wannan matashin malamin inda zamu dora shi a kasan posting domin ji daga bakinsa inda yake sanya wannan garabasa ga duk wanda ya kawo sautin murya ma’ana audio ko biyo inda mai girma tunanin adamawa yake fadin wadannan kalamai.

Wannan Malamin daga jihar Sokoto, ya saka gasar kudi Naira Miliyan biyar (5,000,000) ga duk wanda ya kawo mana bidiyo ko audio inda Maigirma Wazirin Adamawa Atiku Abubakar ya taba cewa: “Qur’ani izu 80” da “Annabi Umaru”

Malam yace duk wanda ya kawo gurin yazo ya karbi Naira Miliyan 5, idan ya gaza bayar da kudin ya yadda a kaishi kara Kotu

Malam ya tabbatar da cewa duk wadannan maganganu ne na karya da sharri aka kirkiresu aka jinginasu ga Atiku

Malam yayi ishara ga Bola Tinubu wanda ya danganta Allah a matsayin Uba wanda yake da ‘ya’ya, wanda wannan maganace mafi muni da yake fitar da Musulmi daga Musulunci

Masu yiwa Atiku sharri da batanci ga fili ga mai doki, ku zo kuci Naira Miliyan 5

Ga bidiyon nan.

 

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button