
Duk wanda baya iya jima’i sau 3 a rana minti 20 kayi ka gama to ga magani da yardar Allah
Duk wanda baya iya jima’i sau 3 a rana minti 20 kayi ka gama to ga magani da yardar Allah
Indai kana Namiji baka iya gamsar sa iyalin ka lallai kana sa babbar Matsala wacce yana da kyau kuma ace la magance ta ,domin gudun samun matsala tsakanin ka da iyalin ka.
Don haka ga wata hanya mai sauki domin samun waraka akan wannan lamari,da shaani domin a gamsar da iyali a sauke musu hakkin su a zauna lafiya.
Hadin kuwa shine.
(1) Na’a Na’a
(2) Zuma
(3) Lemon tsami
Yadda za’a hada su shine.
Za’a samu Na’a Na’a kamar kunne 20 sai a wanke sosai a zuba mata ruwa kofi 1 a matsa lemon tsami guda daya a matsa a saka bawon a ciki a tafasa sosai,bayan an sauki a barshi ya wuce sai a zuba Zuma chokali 2 a ciki.
Za’a shanye wannan hadin awa daya kafin a kusanci iyali bayan anci abinci, insha Allah idan ka dage da wannan hadin zaka zama cikakken Namiji,domin kuwa kana da iyali baka sauke hakkin ka akwai sauran ka.
Ku kasan zaka iya Daukar infection koda bakai jima’i ba.
Abu me sauki ne ka dauki cutar da ake kira da Sexual Transmitted infection (Sti) ba tare da ka sadu da mai lalurar ba.
TAYAYA?.
Da farko menene ake kira da Sexual Transmitted infection (Sti) sune infection da ake dauka a lokacin saduwa, saduwar zata iya zama saduwa farji da farji, ko saduwa ta dubura ko ta baki.
Akwai da yawa daga cikin wadan nan (Sti) wadan zaka iya dauka cikin sauki wasu ma ta hanyar yin Sunbata wato (kiss) zaka iya daukar su,wasu kuma baa dauka ta wajen yin kis.
Ga kadan daga cikin wadan nan Cututtuka na (Sti).
(1) Hiv.
(2) Hepatitis.
(3) Gonorrhea.
(4) Chlamydia.
(5) Genital herpes.
(6) Human papillomavirus.
(7) Syphilis.
Wadan nan kadan daga ciki kenan.
Mu dauki guda 3 daga cikin wadan nan wadan da ake yawan samun su tsakanin maza da mata.
(1) Chlamydia.
(2) Gonorrhea.
(3) Syphlis.
Wadan nan suna daga cikin (Sti) da ake yawan samun mutane sun kamuwa dasu cikin sauki.
Kadan daga cikin hanyoyin da zaka iya kamuwa dasu.
(1) Kiss (sumbata).
(2) Yin jima’i ta baki (Oral sex).
(3) Amfani da brush dame wannan cuta (4) yayi amfani.