Advertisement
Magunguna

Duk wanda yake bukatar yana saduwar da iyalin sa tsawon awa 1 bai gaji ba to ga maganin da zaiyi amfani da shi

Duk wanda yake bukatar yana saduwar da iyalin sa tsawon awa 1 bai gaji ba to ga maganin da zaiyi amfani da shi

Hanyoyin da zaa magance saurin kawowa cikin sauki.

Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin, Yin Jima’i, Akwai Matan Dake da Bukatar a. Dauki Akalla Mintuna.

Ashirin. 20 Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar Mintuna Goma. 10. Sai Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza Anan. itace Zaka Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za’ayi Su Dauki.

Tsawon minti Biyar 5 Akan Matarsu Suna Jima’i nan Take da Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali a lokacin da Matansu Ke da Bukata Dasu.

kuma Dazaran Sunyi Wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima’i. Wanda Wannan Ba Karamar illa Yake Haddasawa a zamantakewar Aure Ba.

Sai Kaga Mai-gida. Yana Tayi. wa Matarsa Magana Amma Bata Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi. Saboda Matar ta Rainashi.

Ya Koma Wata Kala Tunda ya Kasa Fitarda Kitse a Wuta, a Addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da Bukata.idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To Zaka ga a Koyaushe Hankalinta Akanka Yake, Tarbiya da Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi.

Ko a Kotu Aka je Matukar Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya Mata da. Bukatarta to Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman Magani idan ka Samu Alhamdulillah. idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka Warke Ba,to Kotu Zata Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka a Cikin Zina.
Allah yasa mudace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button