Advertisement
Magunguna

Ga hadin maganin da zakuyi wanda zai sa kuna jima’i da matanku sau 3 baka gaji ba

Ga hadin maganin da zakuyi wanda zai sa kuna jima'i da matanku sau 3 baka gaji ba

Alhamdulillah wannan maganin yana aiki sosai idan ana maganar haihuwa ko rashin jima’i fiye da sau daya.

Amma banda wannan maganin, idan kana da matsalar karancin sperm count ko karyewar maniyyi to kada kayi amfani dashi.

Sannan daina amfani da shi kuma zai ɗauki kwanaki 3. Amma insha Allah daga ranar da ka fara amfani da shi za ka ga canji na gaske.

Abubuwan da za’a nema domin hada maganin.

(1) Ruwan Madara.

(2) Garin Kimba (Negro pepper)

Bayan kun samo wadannan abubuwan naku ga yadda zaku hada su.

Da farko zai samu madara rabin gwangwanin madara da ruwa ya zuba a cikin kofi, sai ya zuba garin garin Kimba rabin cokali kadan sai ya juye sosai ya ci minti 30 kafin ya tunkari iyali.

Amfanin shan Kanunfari da madara.

Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa rashin sani.

A yau insha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono.

(1) Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru, wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

(2) Matsalar infection.

Infection wanda aka fi kira da sanyin mara, shima yana daga cikin ciwokan dake damun jama’a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya zaa iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin.

(1) Garin kaninfari.

(2) Madara ta ruwa/nono.

Za’a samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha,ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button