
Ga mata: idan nonuwan ki kananune kinaso su girma ga yadda zakiyi
Ga mata: idan nonuwan ki kananune kinaso su girma ga yadda zakiyi
Kamin muyi darasin hanyoyin da magidanci zaiyi wasa da nonuwan matarsa. Yana da kyau a soma korewa mazan gurguwar fahimtar da suka yiwa nonuwa.
Ta hakan ne maza zasu fahimci yadda nonuwa suke kamin su koyi yadda ake wasa dasu.
Baya ga matattaran abinci ne ga jarirai, nonuwan mata yana karawa mace kyau na halitta.
Tsirowar nonuwan mace a kirjin ta suna daya daga cikin alamun mace ta balaga ta isa yin ciki duk kuwa da wasu matan nonuwan su na riga al’adar su fitowa.
Da akwai halittun nonuwa a kirjin mata daban daban kuma kala kala masu siffofi iri iri har sama da 27 kamar yadda bincike ya tabbatar.
Akwai wanda za a ga mutanen Asiya ne suka fi Siffantu wa da irinsu, akwai na mutanen Africa, Larabawa da dai suran jinsuna na duniya. Kowanne cikinsu da yanayin siffar halittar nonuwan su.
Hakan nan kuma akasarin mata Allah yana basu nonuwa ne daidai da yanayin girman jikunansu.
Kashe uku ne a cikin mata goma ake samun su yanayin jikinsu ya bambamta da nonuwan su. Wata mai karamin jiki ce amma tana dauke da manyan nonuwa. Akwai kuma mai girman jiki da kunkuma ce. Hakan abun yake.
Sai dai maza da dama suna yiwa nonuwan mata wani mummunar fahimta ko fassara, wasu mazan suna daukar cewa duk macen da aka gani da nonuwa idan tanada karanci shekaru to ana lalata ne da ita ko kuma ana mata wasa ne dasu. Wanda abun ba haka nan yake ba.
Shi yasa kana iya ganin ‘yar karamar yarinya amma da tarin kaya nonuwa a kirjin ta. Ga kuma wata babba can babu komai a kirjin nata.
Haka nan ma yanayin nonuwan mata yana da alaka da tarihi gidansu musamman bangaren uwa. Yanayin da matan gidan suke tsiran nonuwa ana samun kashi 6 cikin wannan iyalin sun gaji irin wannan nonuwa.
Babu shakka guda daga hanyoyin da suke sa mace nonuwanta su girma wasa dasu yana ciki. Amma kamin mutum ya yanke hukunci akan mace mai karancin shekaru da ya ganta da nonuwa a kirjin ta yana da kyau ya fara bincikar tarihin gidansu akan irin wannan tsiron na nonuwa.
Haka nan kuma maza da dama sun tafi akan tunanin cewa mace mai manyan nonuwa zata fi mai kanana ni’imar jima’i ko dãɗin wasannin motsa sha’awa. Wannan ma ba hakan abun yake ba. Ko wace mace da irin baiwar da take dashi kamar yadda kowani namiji yanada zaɓin sa.
Kamar yadda masana suka bincika, ita mace mai kananan nonuwan tafi saurin kamuwa a lokacin da ake wasa da Nonuwanta akan mace mai girman kirji.
Babu shakka duk namiji da irin nonuwan da yake sha’awa yaga matarsa na dauke dashi. Sai dai kuma bincike ne ya tabbatar da mazan da basu taba aure ba sun fi shaawar mata masu manyan nonuwa. Kamar yadda binciken ya gano mata masu madaidaicin nonuwa sune suka fi dauke hankalin maza.
Wasu mazan sai bayan sun auri matansu suke fahimtar ainihin siffar nonuwan matan. Watakila lokacin da suka aure su ko sunada karancin shekaru ko kuma dai basu da koshin lafiya ko sai bayan da suka haihu sannan nonuwan suke tsirowa.
Tabbas nonuwa baiwace mai girma ga mata, wannan yasa waɗanda basu da su suke zuwa a dasa musu na roba ko kuma suyi amfani da Magungunan da zasu fito masu dasu yadda suke bukata.
A kowani jinsin mata ana samun masu manya da ƙananun nonuwa. Haka kuma tsakanin mata masu girman jiki da masu madaidaicin da ƙanƙantar halitta kowanne cikinsu da irin nau’in nonuwan da aka fi samunsu dasu.
Kamar yadda nonuwan mata suke da bambamci a siffa, hakan nan kowani nono yana ɗauke da yanayin ka nonuwan mace, (nipples). Wasu nasu kanane ne wasu manya, wata nata nada faɗi, wata kuwa nata mai tsawo ne ko tsini. Anan ma maza kowanne da yadda yake sha’awar ko son na matarsa su kasance.
Ba wai kawai ga Kwalliya ko shayarwa nonuwan mace suke da mahimmanci a wajenta ba. Suna cikin jerin na gaba gaba wajen tasiri a rayuwar ma’aurata ta bangaren jima’i. Wanda nan gaba zamu kawo darasin.
Kamar yadda muka ambata a baya da akwai sama da nau’in nonuwan halittun mata har sama da 27, cikinsu 9 ne suka fi yin fice da kuma farin jini wajen mata da maza. Wanda a darasi na gaba zamu jerosu da kuma irin siffar matan da suke ɗauke da kowanne.
Allah yasa mudace.