
Ga matsin gaba wanda zakuyi saura sati biyu aurenku domin jiyar da Ango zumar dadi
Ga matsin gaba wanda zakuyi saura sati biyu aurenku domin jiyar da Ango zumar dadi
Matsi wanda zakiyi shi saura sati biyu aurenki wanda zaki matse sosai ko yatsa sai anyi da gaske zai shiga.
KAYAN HADIN DA ZA’A NEMA SUNE KAMAR HAKA.
(1) ki daka garin zogale ki tankadeshi.
(2) ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya.
(3) ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu Islamic medical centre.
(4) ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ).
(5) ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono).
HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU.
(1) Ganyen magarya.
(2) Zogale.
(3) Bagaruwa.
(4) Ganyen bagaruwa.
(5) Alim.
(6) Sabulun salo.
(7) Sabulun zaitun.
(8) Sabulun habbatussauda.
(9) Miski
(10) Madararturare.
Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.
Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba.