
Ga maza masu saurin kawowa ga hadin maganin da zakuyi domin ku samu waraka
Ga maza masu saurin kawowa ga hadin maganin da zakuyi domin ku samu waraka
Mazaje da dama na fama da matsalar saurin kawowa yayin saduwa da iyalansu wanda hakan kansany su shiga hakkin abokiyar zamansu.
Akwai abubuwa ko dalilai da dama da kansa Namiji saurin kawowa yayin saduwa wanda kuma yanda muhimmanci abkiyaye su, zamuyi bayanin wadannan abubuwa a rubutu nagaba insha Allahu.
Wannan magani da zamu bayar a kasa indai anbi yadda ya dace to insha Allahh zaka dade da iyalinka kana aiki kafin ka kawo.
Yadda Za’a Hada Maganin shine.
Da farko zaku debi man shafawar ( Vaseline ) din kadan a dan karamar roba mai kyau, sai ku zuba man Zaitun kadan akai sai ka juya sosai ya juyi.
Zaku dinga shafawa a gabanku kintuna ashirin (20) ko Shabiyar (15) kafin kwanciyar ku. insha Allah zaka bada mamaki kuma zaka gamsar davuwar gida yadda ya kamata.
Duba da kasantuwar yadda ake duba cikar kyawun mace, fuskarta tana ɗaya daga cikin manya manyan jari da ake la’akari da kuma duba a jikinta. Sannan kuma wani abu da yake ɓata fuskar mace shine ƙuraje.
Kurajen fuska suna sanya muni, da rashin kyawu ga ƴa mace, koda kuwa kyakkyawa ce. Don haka duk wacce ke son kurajen dake fuskarta su ɓace ɓat, ga hanyar da zasu bi.
Kayan haɗin sune ;
Lemon tsami
Kurkur
Zuma
Yadda zaki haɗa :
Mace zata wanke fuskarta sosai da ruwan ɗumi, ta goge da tsumma mai tsafta sannan ta tsaga lemon tsamin gida biyu, ta murje fuskarta dasu (akwai zafi kaɗan). Sai bayan kimanin minti biyar ta tashi ta wanke shi da ruwan dumi.
Sannan ta zuba garin kurkur din nan rabin cokali a cikin zuma cokali biyu, ta gauraya ta shafa akan fuskar, ta barshi zuwa kamar minti biyar sai ta wanke. Idan ya bushe ta shafa man zaitun.
In sha Allahu ƙurajen fuskar zasu mutu, kuma duk wani tabo ko baƙi-baƙi zai washe daga kan fuskarta.