Advertisement
Magunguna

Ga wasu abubuwan motsa sha’awa da suke jawo hankalin namiji kan mace don biyan bukatarsa

Ga wasu abubuwan motsa sha'awa da suke jawo hankalin namiji kan mace don biyan bukatarsa

Ko wani namiji da abunda yake saurin jawo hankalinsa wajen mace, sai dai kuma da akwai wasu manyan abubuwan da sune suke saurin jawo hankalin yawancin maza ga mata.

Su dai wadannan abubuwan sun hada da:

1: Kyaun Fuska- Babu shakka duk wata mace mai kyau fuska takan dauke hankalin ‘yan uwanta mata ma ba maza ba. Wannan yasa duk wata mace mai kyaun fuska take saurin samun kulawar Maza.

2: Yanayin kiran Jiki- Shi ma dai yakan dauke hankulan maza.

Duk yanayin jikin mace da akwai irin mazan da suke sonsu so. Idan mace katuwa ce mai jiki da mazan da suna hangota hankakinsu zai yi wajenta. Haka nan siriruwa da matsaikaciyar mace.

Don haka yanayin kiran mace tabbas yakan saurin jawo hankalin maza ga mace.

3: Tsawo- Mata masu tsayi sun fi mata gajeru saurin dauke hankalin maza. Duk kuwa da akwai mazan da gajerun sune nasu.

4: Baya Da Gaban Mace- Bincike ya tabbatar da kashi 60 cikin 100 na maza matan dake da manyan kuturi na mazaune da mata masu yalwan kirji sunfi dauke hankulan maza.

5: Kwalliya- A duk irin yanayin mace muddin zata yi kwalliya mai kyau, sai ta dauke hakulan maza.

Da fatan mata masu irin wadannan fissofin ko halittun zasu yi kokarin kiyaye fadawa tarkon Maza ‘yan a more.

Allah kasa mudace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button