Advertisement
Labaran Hausa

Gaskiya magana ta bayyana akan karin auren mawaki Umar M Shareef wanda za’a yi nan gaba kadan

Gaskiya magana ta bayyana akan karin auren mawaki Umar M Shareef wanda za'a yi nan gaba kadan

Tofa ku dai ji gaskiyar maganar karin Auren mawaki Umar m shareef tareda Murnar cika shekara 10 da aure.

Hakika wannan mawakin ba karamin namijin kokari yayi ba sabida yadda yanzu ga samari nan da yawa a gari suna da halin yin aure amma sunki yi, yayin da shi kuwa tun yana da kuruciyarsa yake da wannan damar kuma ya moreta gashi ya dauki wannan shekaru masu yawa sayin aure.

Wani hoto yanzu da yake ta yawo a gari na cewa wannan mawakin zai Angonce hakika mutane sun kagu domin yadda wannan mawakin yake da kokari wajen zuwa dukkan wani biki wanda ka gayyace shi domin yaga yasa farin ciki a fuskar amarya da ango.

Sabida yadda yake farin ciki a duk lokacin da yaga an kulla sunnar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam.

Yanzu an bayyana wannan mawakin zai kara aure sannan kuma za’a hade da shagalin cudarsa shekara goma da aure.

Wanda wannan farin cikin shine zai sa tsohuwar matar tasa ta kasa bayyana wani abu na kishi a gare shi, domin farin ciki biyu za’a yi ga murnar sabuwar amarya ga kuma murnar an cika shekaru goma da aure wannan abu yayi matukar kyau.

Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji sauran bayani akan karin auren mawakin Umar M Shareef.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button