Advertisement
Labaran Hausa

Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu

Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu

A Wani labari da muka samu yanzu shine ta yadda wasu suka watsa labarin mutuwar Jarumin Kannywood tanimu akawu inda bayan kura takai bango ya fito yayi wani bidiyo inda ya bayyana cewa

‘Wanda Ya Kaga Labarin cewa na Mutu to Allah Yayi Mashi Abinda’ Yayi Min Cewar Jarumi Tanimu Akawu

Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Tanimu Akawu wanda Yayi Kaurin Suna a Matsayin Alhaji bushasha acikin wani shiri me dogon Zango ya bayyana cewa Dukkan Wanda Ya kaga Labarin cewa Ya Mutu to Allah Yayi Mashi Kwatankwacin Abinda yayi mai.

Acikin Makon daya gabata ne Akaita Yada labarin cewa Jarumin ya rasu a kafafen sada Zumunta Wanda Mutane da dama sunyi alhinin rashinsa.

Bayan yaduwar labarin ne sai abin yaje ma jarumin wanda a karshe kuma ya fito a wata faifan vedio inda ya karyata labarin harma ya furta cewa Allah ya saka mashi akan wanda ya yada Labarin.

Kalli Maganar da Jarumin Yayi Anan

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button