
Labaran Hausa
Gaskiyar Magana Game Da Ganin Watan Ramadan Na Bana
Gaskiyar Magana Game Da Ganin Watan Ramadan Na Bana
Yanzunan Muka Sami Labarin Gani Wata A Hadejia Jigawa State Inda Aka Hangin Jarinrin Wata Ramadan Na Bana Inda Ake Sa Ran Fara Yin Azumi Gobe Insha Allah
A Jiya Ne Aka Fara Hangin Jarinrin Wata Kamar Yadda Sarkin Musulmai Ya Bayyana A Fara Dubashi Inda Jiya Ba’a Ganshi Sai Yau 22/march/2022 Aka Ga Wata Da Fatan Allah Yasa Mun Shiga A Sa’a
Masu Saurarinmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.