
Hadin maganin da idan kasha zaka jima kana saduwa da Matarka baka kawo ba
Hadin maganin da idan kasha zaka jima kana saduwa da Matarka baka kawo ba
Indai baka dadewa kana jima’i to wannan bayanin hadin maganin naka ne da kai ake wanda baya iya biyawa iyalin sa bukatar jima’i, wani ko minti 3 baya iyawa wanda ta hakan ba yadda za’a yi ka biyawa matarsa bukata.
Wani baya dogon zango kuma sai kaga matan sa sunkai 3 wani ma 4 kuma koda daya a ciki baya iya gamsarwa, ta hakan dole wani yake rabuwa da matar sa ba tare da yana so ba ko a rika samun sabani a zamantakewar auren nasu ,wanda hakan abu ne mara dadi.
Sabida haka in sha Allahu zamuyi bayani akan maganin da za’a hada ko karancin maniyy ko rashin sha’awa ko wanda idan yana jima’i gaban sa yake kwanciya ko idan ka kawo kana da dogon lokaci kafin gaban naka ya sake tashi, wato kana da long refactory time in sha Allah idan kayi wannan hadin maganin zaka samu waraka.
Sannan wannan hadin wanda bashi da aure ba’a yarda yayi amfani dashi ba, sabida zai rasa inda zai saka abunsa sabida haka a kiyaye hadin na masu Aure ne, kuma mara aure idan yayi yasha shi da Allah.
Abubuwan da zaku nema domin hada maganin sune kamar haka.
(1) Nemon Tsami.
(2) Danyen Kwai.
(3) Zuma.
Ga yadda zaku wada wadannan abubuwan da muka jero muku.
Da farko zaka samu kwai danye guda 1 a fasa shi a zuba a cikin kofi sai a kawo zuma chokali 1 a zuba a ciki a kawo lemon tsami daya a raba shi gida 4 a dau kashi daya a matsa a ciki a juya sosai a shanye wannan hadin
Zaku dauki kamar awawa daya ko minti 40 kafin aje wajen iyali zaka bada labari in sha Allah.
Allah yasa mudace.