
Hanyoyi masu sauki da zakubi domin jumawa kuna saduwa da iyalinku baku kawo ba
Hanyoyi masu sauki da zakubi domin jumawa kuna saduwa da iyalinku baku kawo ba
Maganin Dadewa Ana Jima’i: Rashin sanin hakikanin gaskiyar magana dangane da lokacin da namiji yake iya dauka kafin yayi inzali ya kasanche Abu mai matukar damuwar da yawa daga cikin ma’aurata a wannanzamani.
Ya kasance yana saka mazaje da yawa cikin damuwa da rashin walwala sosai a wajan iyalansu wanda hakan yasa suke ta neman magunguna daga masu bayar da magani.
Wannan matsalar takan zama silar kashe aure ga wasu matan kuma har yakan zamo silar sabon Allah garesu ta hanyar neman maza a waje, wai duk da sunan mazajensu basa iya biyamusu bukata.
Akwai shawarwa guda shida da zamu bada ga masu wannan matsala insha Allahu za’a samu saukin wannan matsala.
1. Mutum ya yawaita excercise wato motsa jiki.
2. Cin lafiyayyen Abinchi mai gina jiki da kara lafiyar jiki da kuma yawan chin ‘yayan itatuwa.
3. Yin wasa da gaba a fitarda maniyyi a kalla awa daya kafin fara jima’i da matarka, Amma Alura wannan bincike ne a kimiyyance ko kuma munsan cewa a musulunche yin wasa da gaba har a fitarda maniyyi babu kyau.
To amma zaka iya yin wasa da matarka har ka fitar da maniyyin awa daya kafin saduwa kaga wannan duk karin soyayyane.
4. Matarka ta rika yimaka wasa da azzakari har saika kusa kawowa sai ta dakata, sai gabanka ya kusa kwantawa sai kuma ta cigaba ku yawaita yin haka, shima yana taimakawa sosai wajen kara tsawon lokaci yayin saduwa.
5. Ku rika yin wasa sosai kafin kashigeta ta yadda koda kayi saurin kawowa to ita matar zata iya samun biyan bukatarta daga wadannan wasannin.
Wadannan sune kadan daga cikin hanyoyin da zakubi domin ganin kun magance matsalar ku ta saurin kawowa a yayin da kuke saduwa da iyalin ku.