Advertisement
Magunguna

Hanyoyin da zakubi domin ku raba kanku da kankancewar mazakuta

Hanyoyin da zakubi domin ku raba kanku da kankancewar mazakuta

kankancewar azzakarin namiji ya kasu kashiuku kuma kowanne yanada nasa matsalarsaidai wani yafi wani.

Na farko: Akwai wanda azzakarinsa yake kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi to amma lokacin da yaji sha awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima’i amma bayan yayi inzali azzakarinsa yana kara kankancewa.

Hakika wannan bashi da wata matsala babba saidaiidan hakan tana faruwa dakai zan bakashawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yake da zafi sosai ba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayarmaka sha’awa bayan inzali.

Na biyu: Akwai wanda lokacin da baya sha’awa gabansa be kankanceba amma koda yaji sha’awa baya kara girma, ma’ana sai dai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai sai dai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.

Na uku: Wani kuma azzakarinsa yana kankancewa lokacin da bayajin sha’awa amma kuma koda yaji sha’awa baya karuwa sosai duk irin sha’awar dayaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm.

Wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna namijin da yake gamsarda mace sosai shine wanda azzakarinsa yakai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma yakai 3-cm lokacin da yake cikin sha’awa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button