Advertisement
Labaran Hausa

Hukuncin maganin Mata da Ƙarin Girman Mama da mazaunai Bayanin Sheikh Aminu Daurawa

Hukuncin maganin Mata da Ƙarin Girman Mama da mazaunai Bayanin Sheikh Aminu Daurawa

Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi mana tsokaci kan shaye-shayen magungunan mata da kuma ƙarin Mama ko Mazaunai a Addini.

Sheikh Daurawa ya soma ne da bayanin rabe-raben magungunan matan.

Inda malam yace wata mata daga babban birnin taraya abuja ta kira shi rana malam yanzu ko matar aure maza son suke suga mazaunin mata da gaban su ya cika shine take taji shin a musulunci ya hallata nace ya abun yake tace kalla biyu ne.

Na farko akwai wanda za’a duba cikin jikinki ina kiste yake sai a ciro shi azo da gashi in da mamanki ki ayi ta tausawa ana sanyawa har maman ya kara girma haka ma a dubawawun.

Na biyu kuma shine za’a tusa miki wani abu a mamanki ko a gadon bayanki amma wannan ya cutarwa.

Tace yanzu haka zata iya kashe ko miliyan tara idan har na bata fatawa nace to abun yakai haka tace wallahi malam abun yakai haka.

Ga bayanin a nan ku saurara da Shehin malamin a cikin faifan bidiyo da gidan rediyo Freedom Radio kano nayi hira da malam.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button