Advertisement
Magunguna

Idan kana so ka sadu da matarka sau 3 a dare daya to kayi wannan hadin maganin

Idan kana so ka sadu da matarka sau 3 a dare daya to kayi wannan hadin maganin

Da yawa wasu mazan danuwa da tunani da kuma tausayi sune suke jawo musu matsala ta rashin karfi ko saurin kawowa.

Wasu kuma rashin hutu da yawan bacin rai da rashin ishashshen barci da fargaba ko tsoro sune suke tasiri wajen saurin inzali gare su.

Wasu kuma Infection wasu virus wasu kuma matsaloli na hawan jini ko diabetes ko matsalar zuciyar kwakwalwa ko ciwon kugu da baya dadai sauran su.

Insha Allah a samu wadan nan abubuwa da tauna aga ikon Allah.

za’a samu wadannan abubuwan kamar haka.

(1) Namijin goro guda 1.

(2) Kwakwa kamar ta 20.

Sai ka hade su ka taune ka tsotse ruwan ka hadiye sauran kasha ruwa, amma da dare ake yi kafin a kwanta barci.

Insha Allah zakai mamaki zaka bada kabari.

Sannan idan matsalar ka bata cuta bace ta rashin bacci ce ko rashin nutsuwa ko bachin rai sai ayi kokari a rage.

MAGANIN KARFIN MAZA MUJARRABI.

Akwai fa’ida sosai a wurin namiji ya kasance yana karfin power domin jin dadin raya sunnah da uwargida.

Amma hakan ba abu bane mai saukin aiwatarwa, sakamakon karfin da mata suke dashi lokacin jima’i.

Idan har namiji yana so ya zama jarumi a wurin matarsa, to lallai yana dakyau ya amsa sunansa na “namiji” akan abinda ya shafi rayuwa ta aure.

ABINDA ZA’A NEMA.

1. Albasa
2. Zuma
3. Ruwa

YADDA ZA’A HADA.

Da farko zaka samu Albasa kamar guda daya sai ka bare da ka yanyanka kanana ka samu ruwa kofi daya,ka Nemo blander Ka zuba ruwan followed by albasar Ka markaɗe,sai ka juye a kofi ka kawo zuma chokali 5 ka zuba a ciki kasha da safe bayan ka karya.

Kayi haka kamar sati daya,amma fa idan kayi,kayi brush ma’ana ka wanke bakin ka,saboda itama tana hukunci kamar na tafarnuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button