Advertisement
Magunguna

Idan kina so Nonuwanki su girma ki samu karin Ni’ima to ga abubuwan da zakiyi amfani da su

Idan kina so Nonuwanki su girma ki samu karin Ni'ima to ga abubuwan da zakiyi amfani da su

Idan kina so ruwan Nonon ki ya yawaita ki sami karin ni’ima to kiyi amfani da kalan abincin nan.

AMFANIN TAFARNUWA GA DAN ADAM.

Tafarnuwa da Manta na da matukar amfani na gaske da ba kowa ne yasan da haka ba, suna samar da waraka tare da magance wasu cututtuka da dama na mata da maza.

Ga Kadan daga Amfanin Tafarnuwa da Manta Ga Mata.

(1) Samin wadacaccan Ruwan Nono.

Idan mai shayarwa tana so Nononta ya wadaci jaririnta kuma kada ciwo ya kama Nonon nata sai ta ci dabino bakwai sannan ta sha man tafarnuwa cokali daya.

(2) Kullewar Mara da ciwon ciki.

Bayan haihuwa sai a sami ruwa mai dumi kofi daya a zuba man cikin cokalin shayi daya sai ta sha tayi haka har na tsawon kwana uku 3.

(3) Haila, Fitsari, Jinin Biki.

Wanda ke yin ba haya da kyar ko fitsari da kyar ko wajen fitar jinin haila sai an sha wuya ko jinin biki, sai ta rika shan karamanin cokali daya da safe daya da rana daya da dare, zata warke sai dai Budurwar da take da Budurcinta idan ta fiya yawan yin amfani da man tafarnuwa zata rasa Budurcinta.

(4) Mushimmiyar fa’ida.

Idan mace tana bukatar maniyyinta ya yawaita sai ta sami madarar saniya kofi daya ta zuba man ta sha kofi daya da safe, kofi daya da dare, matar da tayi haka zata bai wa mijinta sha’awa da mamaki matuka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button