
Labaran Hausa
Ina Neman Afuwar Samarin Da Na Gada A Wajen Neman Auren Haulatau Cewar Sheikh Aminu Daurawa
Ina Neman Afuwar Samarin Da Na Gada A Wajen Neman Auren Haulatau Cewar Sheikh Aminu Daurawa
Sheikh Aminu Daurawa Ya Nemi Afuwar Samarin Da Yaje Ya Gada A Wajen Neman Auren Haulatau Kamar Yadda Ya Fara Da Cewar
Ina neman afuwar samarin da na kasa a wurin neman auran Hafiza Haulat Amin Ishaq – Sheikh Aminu Daurawa
Fitaccen malamin addinin Musluncin nan Sheikh Aminu Daurawa ya nemi afuwar waɗanda ya kasa a wajen neman auren Hafiza Haulat Amin Ishaq.
Yayin wa’azin walimar auren Malam Daurawa ya ce, ya san ya kasa manema da yawa don haka yana rarrashinsu, sai su rungumi na ma’aiki tunda Allah ya yi da shi za a yi.
Kalli Bidiyan Wa’azin Yadda Yayi
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.