
Inda Kasan Ka Taba Biyawa Kanka Da Kanka Bukata(Istimina’i) Ga Hadin Maganinsa
Inda Kasan Ka Taba Biyawa Kanka Da Kanka Bukata(Istimina'i) Ga Hadin Maganinsa
Indai kasan ka taba aikata wasa da gaba wato masturbation ko kuma istim’nai wannan hadin shine wanda ya kamata kayi amfani dashi.
Kuma dukkan wata matsala taya haifar maka insha Allah idan kayi wannan hadin insha Allah zaka rabu da kowacce damuwa data haifar maka.
Koda kana da aure ko kuma baka da aure zaka iya yin wannan fa’idar,sannan wannan hadin mace ko namiji duk zasu iya amfani dashi.
Yana wanke duk wata matsala wacce istim’nai ya haifar a jiki da marar dan adam zaka dawo tamkar baka taba aikatawa ba.
Kalli bidiyan anan
Allah Yasa Mu Dace
Ku Kara Karanta Wannan
Yadda Zakayi Hadin Maganin Kankancewar Gaba Da Saurin Inzali Yayin Saduwa Da Iyali
Hadin Maganin Duk Lokacin Da Kake So Azzakarinka Ya Mika A Duk Lokacin Kake So
Yadda Zakayi Hadin Maganin Saurin Inzali Tare Da Kankancewar Mazakuta