Advertisement
Magunguna

Inda Kayi Wannan Hadin Ka Shafa A Gaban Ka Lokacin Jima’i Sai Kayi Mintu 40 Baka Kawo Ba

Inda Kayi Wannan Hadin Ka Shafa A Gaban Ka Lokacin Jima'i Sai Kayi Mintu 40 Baka Kawo Ba

Ba komai ne da masana lafiya na zamani idan basu tabbatar dashi ba yake zama karya,amma yawancin masu wannan matsala suna samun ta Sanadiyyar aikawa istim’nai Musamman wadan da suka jimai kuma suke yinsa da gaggawa.

Amma wannan kamar yadda na fada masana kiyon lafiya na zamani basu gasgatar ba,amma yafi yawan masu matsakar da muka zanta dasu sun tabbatar mana da cewa suna aikata istim’nai.

Amma koma meke jawo wannan matsalar insha Allah ayi amfani da wannan magani domin samun waraka

ABINDA ZAA NEMA

1. Man Na’a Na’a

2. Man hulba

3. Man kanfanin

Zaa hade su waje daya zaa rika shafe iya yankan Azzkari (saman kaciya)minti na tsawon wata 2 kullum sai a wanke.

Insha Allah adau lokaci ana yin hakan zaa dace

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button