
Labaran Hausa
Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un Ankara Yin Rasuwa A Masana’antar Kannywood Jarumi Abdulwahab Awarwasa
Innalillahi Wa'ina Ilaihir Raji'un Ankara Yin Rasuwa A Masana'antar Kannywood Jarumi Abdulwahab Awarwasa
Ianalillahi wa inna ilaihirrji’un A yanzunnan muke samun Dabarin Rasuwar jarumin kannywood Abdulwahab Alasan Wanda aka fi sani da awarwasa Jaruman Kannywood Din Suka Wallafa
Sai dai kawo yanzu bamu samu cikakken bayanin rasuwar tasa rashin lafiya ne ko wani sanadí ba saidai duba da shafukan sa na sada zumunta na nuna rabon shi da wallafa a dukkan shafukan sa tun Shekarar da ta Gabata Wadda Hakan Ke Nuni Da Cewar Wala Allah Yayi Jinya Kafin Allah Ya Dauki Rayuwarsa Da Fatan Allah Jikansa Yayi Masa Rahama.