
Labaran Hausa
Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un Kwana Daya Da Daurin Aurensa Washer Allah Ya Dauki Rayuwarsa
Innalillahi Wa'ina Ilaihir Raji'un Kwana Daya Da Daurin Aurensa Washer Allah Ya Dauki Rayuwarsa
Innalillahi wainna ilaihirrajiun Kwana daya da Daurin Aurensa Ya Rasu Washe Gari.
An Daura Aurensa a ranar Lahadi Ya Rasu A Safiyar jiya Litanin.
Wannan Angon Mai Suna Shehu Lili kofar Atiku dake a jahar Sokoto Ya Rasu shekaran jiya Da Safe Bayan An Daura Aurensa a ranar Lahadi
Allah Ya Jikansa Da Rahamarsa. Amin
DAGA Real Buroshi Mawaka Sokoto
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Mazan Yanzu Duk Ragwace Ne Babu Wanda Ya Taba Gamsar Dani A Gadon Har Yanzu Cewar Wata Budurwa
Yadda Yaron Mawakin Kudu Davido Ya Mutu A Cikin Swimming Pool
Masha Allah An Bayyana Katin Auren Isma’il Na Abba Afakallahu Da Ruqayya Umar Dawaiya