Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Innalillahi Wa’ina Ilaihir Raji’un Yadda Alan Waka Yayi Mummunan Hatsarin A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna

Innalillahi Wa'ina Ilaihir Raji'un Yadda Alan Waka Yayi Mummunan Hatsarin A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna

A jiya ne mawakin hausa ta kannywood alan waka yayi mummunan hatsari a hanyarsu ta zuwa kaduna

Majiyarmu ta Samu Wannan labarin ne daga shafin Mawakin Kamar yadda ya wallafa

alan_waka: Jiya mun auna arziki da wani labarin ake ba wanda nake yi ba. Hatsarin da ya ritsa da mu ya kare akan abin hawa muna jaddada godewa Allah.

Kalli Wallafawar tasa tare da tsokaci Al’umma

View this post on Instagram

A post shared by ALAN WAKA (@alan_waka)

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button