Advertisement
Labaran Hausa

Irin wadannan samarin ko a duniya ‘yan wuta ne, bayan kallon bidiyon nan ‘yam mata kuyi hattara wallahi

Irin wadannan samarin ko a duniya 'yan wuta ne, bayan kallon bidiyon nan 'yam mata kuyi hattara wallahi

Irin Wannan samarin tun a Duniya ‘yan tuta ne bayan kallon bidiyon da zakuyi a kasa, ya kamata ‘yam mata kuyi hattara wallahi.

Wannan wata bidiyo ce wacce ya kamata duk wata ‘yar mace ta tsaya ta kalle ta sosai, domin zata karu da abubuwa da dama akan samari.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Wani mutum ya datse mazakutarsa bayan kotu ta yanke masa hukuncin daurin rai da rai. Mutumin mai suna Henry Hodges ya yanke wannan shawarar cikin bacin rai, LIB Ta ruwaito.

An yanke masa hukuncin ne bayan ya halaka wani mai gyaran waya a shekarar 1992.

Da farko akan kisan da yayi, an yanke masa shckaru 40 ne, daga bisani kuma aka gane cewa shi ne ya halaka wani injiniya a wani otal da ke Atlanta.

Lauyansa ya kai masa ziyara Cibiyar Tsaro ta Riverbend Maximuma Nashville, inda ya je masa da abincin, sai dai an hana shi amsa.

An ga yadda Henry yayi bayan gida ya fara shafawa a bangon cikin gidan gyaran halin.

Daga bisani kuma ya dauko reza a dakinsa inda ya fara yankar damtsensa a ranar 7 ga watan Oktoba.

Wani babban jamii ya bukaci a mayar da shi daki bayan duba shi, daga nan ne ya dauki reza a fasassun kwalabc inda ya guntule al’aurarsa gabadaya.

Yanzu haka jami’an sun samar da dakin da za a kebe shi a gefe guda, saboda kada ya 7ama hatsari ga kansa da wasu daban. Sannan kuma kada a dinga daure shi tamkar dabba.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button