Labaran Hausa

Ita ma Mama Daso ba’a barta a baya ba ta wallafa kyawawan hotuna da bidiyo na Happy Independence

Ita ma Mama Daso ba'a barta a baya ba ta wallafa kyawawan hotuna da bidiyo na Happy Independence

Ita ma ficacciyar jaruma a masana’antar kannywood wacce take a matsayin uwa wato Saratu Gidado wacce aka fi sani da Mama Daso, ta wallafa kyawawan hotunan ta na Happy Independence.

A wata wallafa da muka samu daga shafin sada zumunta na jaruma Mama Daso munga yadda ita ta take nuna murna da farin cikin ta, na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan kasar Nageriya.

Mama Daso ta wallafa wani hoton ta sanye da kaya masu launin tutar Nageriya, sannan kuma ta wallafa wata bidiyo tana mai cewa za’a gudanar da bikin Happy Independence.

Ga dai hoto tare da bidiyon Mama Daso nan a kasa domin ku kalla kuga irin shigar da tayi na nuna murna da farin ciki, na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan kasar Nageriya.

Ga hoto da bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button