
Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.
Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan mak-mako wanda kuma ya samu shiga ga mutane fiye da ake zato.
Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa, shirin yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki wanda ke burge ‘yan kallo.
A wannan satin zasu haskaka muku shirin Izzar So Sabob Salo episode 115.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.