
Labaran Hausa
Jarumar izzar so Aisha Najamu tare da Aisha Humaira suma sun wallafa zafafan hotunan su na Happy Independence
Jarumar izzar so Aisha Najamu tare da Aisha Humaira suma sun wallafa zafafan hotunan su na Happy Independence
Har yanzu dai wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood suna cigaba da wallafa kyawawan hotunan su na murnar cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan kasar Nageriya Happy Independence.
Wanda a yanzu ma muka sami wasu hotuna na jarumar izzar so Aisha Najamu wacce ake mata lakabi da Hajiya Nafisa a cikin shirin, da kuma hoton Aisha Humaira.
Shafin sada zumunta na instagram “Officialkannywood” sun wallafa kyawawan hotunan jaruman, inda suka dauki hankulan jama’a.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.