Labaran Hausa
Jarumar izzar so Karima ta bayyana tarihin rayuwarta tare da nuna alhinin rasuwar Daraktan izzar so Nura Mustapha Waye
Jarumar izzar so Karima ta bayyana tarihin rayuwarta tare da nuna alhinin rasuwar Daraktan izzar so Nura Mustapha Waye
Kamar yadda kuka sani dai jaruman masana’antar kannywood suna yin shira da BBC Hausa a cikin shirin su “Na Daga Bakin Mai Ita”.
A wannan karon ma sun tattauna da jarumar kannywood ” Khadija Yobe” wacce aka fi sani da Karima a cikin shirin izzar so mai dogon zango.
Inda ta bayyana tarihin rayuwar tare da nuna alhinin rasuwar Daraktan shirin izzar so “Nura Mustapha Waye”.
Domin kuji cikekkiyar shirrar da BBC Hausa tayi da jarumar, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.