
Jarumi Auwal Isah Wast ya bayyana burinsa akan harkar fim da yake ya cika na d shekara 10 gaba
Jarumi Auwal Isah Wast ya bayyana burinsa akan harkar fim da yake ya cika na d shekara 10 gaba
Jaridar BBC Hausa akan wani shiri da take mai suna daga bakin mai ita wanda shi wannan shiri, shiri da suke da manya manya malaman Addinin Musulunci da kuma jaruman Masana’antar kannywood da wasu fitattun mutane a cikin Nigeria.
A wannan karon kuma sunyi fira a fitaccen jarumin nan Auwal Isah West inda ya bayyana kadan ko muce takaicaccan labarinsa a cikin masana’antar kannywood.
Auwal isah wanda aka fi sani da auwal isah a kalubalin da na taba haduwa a rayuwa ga masoyana shine wata rana zamu kasar Nijar mun shiga katsina zamu wuce sai munkaje gidan wata Hajiya.
Muna sallama tana ganina tare da maigidana sarki ali Nuhu sai tace gadanga fitar min da wannan tsinanen yaro a gidna yace hajjajo wane laifi ya aikata miki haka.
Tace bashine anka nuna yasa a kamaka ya sake maka hannuwa kuma ya lashe jinin ba sai yace yanzu kuma ba gashi ke game mu tare ba.
Ae duk yara babu mai kauna da amana wanda muke tare da shi a kowane lokaci irin wannan da kinka gani.”
Anyi masa tambaya akan wane fim ya fi so a cikin fina finansa inda yake cewa.
“Da yake munyi fim sosai wanda can baya ba fim masu dogon zango bane amma nafi son fim din ALAQA domin irin yadda nake role a cikinsa yafi burgeni.”
Auwal isah west ya bayyana ya samu alkhairi sosai a cikin masana’antar kannywood.
Ada can ni dan taxi ne amma sanadiyyar fim yanzu gashi na samu award da dama saboda ko kwanan nan na samu kyautar wani Award da mtn sunka bani na “Best supporting Actor” akwai award award da dama da na samu.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku saurari cikekkiyar shirar tasu.