
Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Na Murna Zagayowar Ranar Haihuwar Sa
Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Na Murna Zagayowar Ranar Haihuwar Sa
To Fa A Wani Bangaren Ana Jimamib Mutuwar Wani Bangaren Kuma Na Daban Na Murna Zagayowar Ranar Haihuwar Wani
Kamar Yadda Kuka Sani A Satin Dan Hausa Barkwanchin Hausa Kamal Aboki Ya Rigamu Gidan Gaskiya Har Kafar Sadarwa Ta Karade Da Bayyana Halayan Na Kari Shi Kuma Daddy Abale Yana Murna Zagayowar Ranar Haihuwar Sa Kamar Yadda Ya Wallafa A Shafinsa
‘Am + One Today Allah Ina Mai Kara Godiya Agareka Bisa Dukkannin Niimomin da kayimin.
Kayoni Musulmi, Kayoni cikin masoyan Annabin Rahama, Cikamakin Annabawa, Shugaban Manzanni, Wanda ka aikoshi da Rahama ga bayinka Muhammadurrasulallahi S.A.W Allah Ka bani Rai da lafiya,
Allah kabani llimi, Ka Daukakani. Na kasance Kaskantaccen bawanka Mai Sabamaka, Unknown Person from unknown family To Well known Person.
Allah kasa Ina Daya Daga Cikin Mutanen da Manzon Allah S.A.W Zai ceta Ranar Tashin Alkiyama Happy Birthday To Me’
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.