
Labaran Hausa
Jarumin kannywood Tashir Fagge ya fara yin TikTok tare da matarsa
Jarumin kannywood Tashir Fagge ya fara yin TikTok tare da matarsa
Kamar yadda kuka sani dai Tashir Fagge jarumin masana’antar kannywood ne wanda yayi sharafinsa a baya, daga nan kuma ya koma rawa da ‘yam mata a gidan Gala.
A wata bidoyo da tashar “Amo Hausa Tv” suka wallafa ta a manhajar su ta Youtube, an hango Tashir Fagge ya fara yin TikTok da matarsa.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda wasu abubuwan a bidiyon TikTok din nasu.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.