Advertisement
Labaran Hausa

Kuyi hakuri makiyan jiharmu ‘yan kannywood, sakon Sunusi Oscar

Kuyi hakuri makiyan jiharmu 'yan kannywood, sakon Sunusi Oscar

Babban daraktan nan na masana’antar kannywood wanda ya dade yana tare da kwankwaso, bayan sanar da abba gida gida yaci zabe yayi martani mai zafi sosai zuwa garesu inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar haka.

Kuma bamuda kamarku domin kune abokan sana’armu da dadi koba dadi.

Nasaha wahala sosai shekara 8 kenan banida yanci acikin jihata saboda ku, babu irin sharrin daban ganiba na fili dana Boye, haka na jure wannan rayuwa har Allah yai ikonsa, niba mugu bane Amma kubarni na’amayar da abunda yake damuna kona samu salama.

Allah kabarmu cikin yanci Allah kai ruko da hannuwanmu saboda ANNABI MUHAMMADU.

Allah kahanamu cutar da yan uwanmu tako wace irin siga.

Source of Hausaloaded

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button