Advertisement
Labaran Hausa

Kyawawan hotuna da bidiyo na Noor ‘yar autar Buhari na Happy Independence

Kyawawan hotuna da bidiyo na Noor 'yar autar Buhari na Happy Independence

Noor Buhari wadda itace ‘yar autan shugaban kasa Muhammadu Buhari ita ma jiya tayi wanka mai dauke da kore da fari, na murnar Happy Independence.

Wanda an nuna hotunan a gidan Gwamnatin tarayya da bidiyo tare da mahaifiyar ta Aisha Muhammadu Buhari.

Hausawa kance masu uwa a gidan murhu suke sha’aninsu ita kam ai dole suyi domin kuwa sunga yanci a Nigeria.

Ga dai hotunan tare da bidiyon nata a kasa domin ku kalla.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button