Advertisement
Labaran Hausa

Kyawawan hotunan jaruma Hajara izzar so na Happy Independence

Kyawawan hotunan jaruma Hajara izzar so na Happy Independence

Har yanzu dai jaruman masana’antar kannywood suna cigaba da wallafa kyawawan hotunan su na Happy Independence, na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan Nageriya.

Wanda a yanzu ficacciyar jarumar shirin izzar so mai dogon zango “Hajara” ita ma ta wallafa kyawawan hotunan nata na Happy Independence, kamar yadda sauran jaruman suka yi.

Ga hotunan nata a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button