Labaran Hausa

Kyawawan hotunan jaruma Rayya ta shirin Kwana Casa’in na murnar kammala karatun Jami’a

Kyawawan hotunan jaruma Rayya ta shirin Kwana Casa'in na murnar kammala karatun Jami'a

Jaruma Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin kwana casa’in mai dogon zango, ta wallafa wasu hotunan su tare da abokanan ta wanda suka kammala karatun su na jami’a.

Rayya dai ta waplafa hotunan ne a shafinta na sada zumunta instagram, inda suka dauki hankulan jama’a tare da taya ta murna kammala karatun nata.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button