
Kamar yadda kuka sani a yau juma’a ne tashar “Saira Movies” dake kan manhajar Youtube zasu haska muku shirin “Labarina” Season 5 Episode 5.
Har kullum dai shirin Labarina yana tafiya ne kan cakwakiyar rashin lafiyar Sumayya, wanda a wannan cigaban shirin za’a fita da ita kasar waje domin ayi mata magani.
Presdo da Lukman har yanzu ba’a tantance ainihin wanda zai auri Sumayya ba, amma ana ganin kamar Presdo zai iya samin auren Sumayya, domin mahaifinsa shi ya dauki nauyin fita da ita kasar waje domin ayi mata magani.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga cikekken shirin Labarina Season 5 Episode 5.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.