
Series Film
Labarina Season 5 Episode 8 Original – Saira Movies
Labarina Season 5 Episode 8 Original - Saira Movies
Kamar Yadda Kuka Sani Duk Satin Duniya Tashar Arewa 24 Tana Haska Muku Shiri Nan Mai Dogon Zango In Har Basu Tafiya Hotu Ba Wato Labarina
Labarina Shiri Ne Wanda Yake Da Farin Jini A Fadin Kasar Nan Baki Daya Inda Ake Dakon Gani Yadda Soyayyar Sumayya Zata Kasance Da Presdo
Saide A Yayin Da Aka Ga Sumayya Na Shirin Yadda Da Auren Presdo Ne Sai Aka Ga Wani Rikici Da Yake Shirin Barkewa Tsakanin Presdo Da Lukman, Inda Lukman A Karan Farko Ya Fara Tankawa Presdo
Saide A Wannan Satin Al’umma Ke Shirin Yadda Al’amari Zai Kaya Tsakanin Lukman Da Presdo Kamar Yadda Zakuga Cigaban Shirin Fim Din Anan
Kalli Cigaban Shirin Anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.