Advertisement
Series Film

Labarina Season 5 Episode 9

Labarina Season 5 Episode 9

Labarina shiri ne mai dogon zango wanda kuma ya samu karbuwa sosai a wajen mutane, wanda gidan talabijin na Arewa24 ko tahsar “Saira Movies” dake kan manhajar Youtube ke haskawa a duk bayan sati daya.

Labarina fim ne da ya samu masoya sosai wanda kuma yanzu haka an maye gurbin Nafisa Abdullahi da Fati Washa wanda zata hau sunan Summaya.

Idan bazaku manta ba a wancan satin da ya gaba ta sun haskaka musu shirin Labarina kashi na 5 fita ta 8.

To a yau kuma sun haskaka muku shirin Labarina kashi na 5 fita ta 9, zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku kalli shirin Labarina kashi na 5 fita ta 9.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button