
Lallai Kudi Yayi Shekarun Su Ashirin Da Aure Amman Gasu Kamar Sababbin Amare
Lallai Kudi Yayi Shekarun Su Ashirin Da Aure Amman Gasu Kamar Sababbin Amare
Wannan Fitattaciyar Yar Gwagwarmayar Nan Dake Amfani Da Manhajar Facebook Wato Jamila Ibrahim Tayi Wallafar Wasu Ma’aurata Da Suka Kwashe Shekaru Ashirin Da Aure Amma Da Yake Kudi Na Aiki Kace Sabin Ma’aurata Ne
Jamila Ta Wallafa Cewar
‘Ko da Bakuso sai mun fada cewa kudi yayi 🥱
Shekarun su ashirin da Aure Amma ka gansu kaman wasu sabbin amare …
Idan kunada kudi ku gyara na gida bawai ku dinga kashewa wasu matan a waje ba 👌
Ance daga na gaba ake gane zurfi ruwa …
A wajan iyalanka za’a gane Kai din Mai kokari ne wajan kulawa sannan nan ake gane cewa Kanada wadata …
Duk arzikin ka idan baka kula iyalanka kana gyarasu malam ta*lauci na yawo a jinin ka 🏃
Gaskiya Maganar Jamila Domin Kuwa Kowa Ya Gansu Da Farko Yayi Zaton Sabin Ma’aurata Ne Domin Kuwa Babu Alamun Tsofa A Tartare Dasu
To Allah Ya Kyauta Muma Ya Kara Mana Budi Da Rufin Asiri Su Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.