Advertisement
Magunguna

Maganin karfin girman azzakari kankancewar gaba da saurin kawowa yayin jima’i

Maganin karfin girman azzakari kankancewar gaba da saurin kawowa yayin jima'i

Abubuwan da zaku nema domin hada wannan ganin sune kamar haka.

1. ganyen Zogale
2. Yayan Zogale
3. Citta
4. Kaninfari
5. Masoro
6. Kimba.

Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi kaushi,zaa rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma.

Wannan fa’ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyy da amosanin mara.

Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka Gayadda zakayi.

Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka.

Aslm Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa’idah mai matukar amfani ga ma’aurata.

Ga wani Mujarrab ku gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma’aiki (SAW).

Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa.

Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar.

Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata.

Wannan Hadin a zamanke ne ba tare da kasha wata wahalar neman yayan itatuwa ba, sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button